Kalmomin Tambaya a Harshen Kanuri Turanci da Hausa – Ma’anar su da Misalan su
Gabatarwa
Kalmomin tambaya (question words) suna matuƗar amfani wajen koyon yaren Kanuri tare da Turanci. Wadannan kalmomi suna taimakawa wajen tattaunawa, neman bayani, da fahimtar juna. A wannan rubutun, za mu kalli kalmomin tambaya na Turanci da fassararsu zuwa Hausa tare da misalai masu sauki da amfani a rayuwa ta yau da kullum.
---
1. Ayi -- What – Me / Mene ne
Ma’ana: Ana amfani da "Ayi" "what" don tambayar abu.
Misalai:
What is your name?
Ayi suwum? → Menene sunanka?
What are you doing?
Ayi dimin → Me kake yi?
2. Why –
Ayiro -- Me yasa / Saboda me
Ma’ana: Don neman dalili ko hujja.
Misalai:
Why are you late?
Ayiro wakharram→ Me yasa ka makara?
Why is she crying?
Ayiro cirin→ Me yasa take kuka?
3. Where –
Nda or Ndan Ina / A ina
Ma’ana: Tambayar wuri ko matsayi.
Misalai:
Where is my book?
Nda→kitawu-nyi>> Ina littafina?
Where do you live?
Ndan karam→ Ina kake zaune?
4. When – Sambi ---Yaushe
Ma’ana: Tambayar lokaci.
Misalai:
When is the meeting?
Sambi samno dǝ→ Yaushe taron zai kasance?
When did you arrive?
Sambi isǝmin?
Yaushe zaka zo
Domin samun cikakken darasi a cikin video danna nan
No comments:
Post a Comment