1. Hello | Sannu | Wushe
2. Thank you | Na gode |Askǝrngǝna
3. Please | Don Allah | Alah gammaa
4. Yes | Eh | ah'a
5. No | A’a | a'a
6. Goodbye | Sai an jima | Sai tusha
7. Welcome | Barka da zuwa |Wushe kǝnshero
8. What | Me | Ayi
9. Who | Wa | Ndo or Ndu
10. Why | Me ya sa| Ayiro or Ayi nankaro
11. Where | Ina | Nda
12. When | Yaushe | Sambi or Sayi
13. How | Yaya | futuyi
14. Man | Namiji | kongaa
15. Woman | Mace| kamu
16. Child | Yaro/Yarinya | Tada/Fero
17. Name | Suna | Su
18. House | Gida| Fato
19. Food | Abinci| Bǝri/Kǝmbu
20. Water | Ruwa| Nji
21. Come | Zo | Are
22. Go | Tafi| Lene
23. Sit | Zauna | Namne
24. Stand | Tashi |Cine
25. Look | Duba | Wune
26. See | Gani |Kuru
27. Eat | Ci | bowo
28. Drink | Sha | Yayi
29. Sleep | Yi barci |Lenne
30. Wake up | Farka| Fane
31. Work | Aiki | Cida
32. School | Makaranta |Màranta
33. Market | Kasuwa | Kasuwu
34. Road | Hanya | Zawal
35. Car | Mota | Mota
36. Bike | Keke | Baskur
37. Chair | Kujera| Kuris
38. Bed | Gado| Del
39. Door | Kofa | Cinna
40. Window | Taga |Takka
41. Father | Uba | Awa
42. Mother | Uwa | Yà
43. Brother | Dan’uwa (namiji)| Yàna (kongaa ye)
44. Sister | Yar’uwa (mace) Yàna (Kamuye)
45. Son | Ɗa| Tada
46. Daughter | yaa | Fero
47. Husband | Miji| Kǝwa
48. Wife | Mata | Kamu
49. Friend | Aboki/Abokiya | Sawa
50. Enemy | Maki | Watǝma
51. Book | Littafi| Kitawu
52. Pen | Alƙalami | Alkaram
53. Paper | Takarda| Kakkadi
54. Money | Kuɗi | Kungǝna/Wuri
55. Time | Lokaci | Waktu
56. Day | Rana | Yim
57. Night | Dare | Bǝne
58. Morning | Safiya| Suwa
59. Evening | Yamma| kajiri
60. Today | Yau | Ku
61. Tomorrow | Gobe| Bari
62. Yesterday | Jiya | Biska
63. Happy | Farin ciki| karuwukǝji
64. Sad | Baƙin ciki | Karuwukutta
65. Angry | Fushi |Gǝratǝ
66. Tired | Gajiya |Mbaro
67. Cold | Sanyi |Amusu
68. Hot | Zafi |Kawudo
69. Rain | Ruwan sama / Nji samiye
70. Sun | Rana |Kawusu
71. Moon | Wata|kǝntawu
72. Star | Tauraro | Shilliyau
73. Sky | Sama |Sami
74. Earth | Ƙasa |cidǝ
75. Fire | Wuta |Konnu
76. Air | Iska |Karuwa
77. Mountain | Dutse |Kau
78. River | Kogi |Kuluwu
79. Tree | Itace |Kǝska
80. Animal | Dabba |Dabba
81. Cow | Saniya| Fe
82. Goat | Akuya |Ka'nyi
83. Sheep | Tunkiya| Dimi
84. Dog | Kare | Kǝri
85. Cat | Mage |Ngmbatu
86. Bird | Tsuntsu |Ngudo
87. Fish | Kifi |Bǝ'nyi
88. Meat | Nama| Da
89. Rice | Shinkafa |Fǝrami
90. Yam | Doƙi / ɗoya |Bǝrma
91. Salt | Gishiri |Manda
92. Sugar | Sukari |Shuwur
93. Pepper | Barkono |Njitta
94. Oil | Mai |Kǝndawu
95. Bread | Burodi | |Muksar
96. Milk | Madara |Madara
97. Egg | Ƙwai |Ngul
98. Clothes | Kaya |Kazumu
99. Shoes | Takalma |Sunowa
100. Cap | Hula|Zawa
No comments:
Post a Comment