Subscribe Us

Breaking

Tuesday, December 1, 2020

Kazaadala boko haram me

Kurma kurma adǝma kazaadala boko harammuu ye dǝ shidoo ne Abubakar shakau lan notuna dǝ, video bǝrin sar sutuluna suro video ye din dalil nzǝ am zabarmariye cezanaye ya bayanzǝna


Suro bayanzǝ ye din wonoo , dalil nzǝ am zabarmariye da yazoyi dǝ shima , 

Am zabarmariye dǝ sojaa ro kǝlâ kǝl sadǝna jamanza satana sojaa ro sadin sǝ bayan gono.


Kuru waltǝ shiye wono naarifun kam sha sojaa ci kolzaiya adǝma tamoturam zo, 

Tubsai ma .


Translate to hausa.


Yanzu-Yanzu: Shugaban Boko Haram,

Abubakar Shekau ya fitar da Bidiyo, ya

fadi dalilin kashe Manoma da suka yiShugaban Boko Haram, Abubakar

Shekau ya fitar da Bidiyo inda ya

bayyana dalilin kisan Manomaa

Zabarmari.A Bidiyon da HumAngle ta samu, Shekau

yace sun kashe manomanne saboda

hada kai da suka yi da Sojojin Najeriya.Shugaban Boko Haram din ya bayyanacewa mutanen Zabarmari sun kamamembobinsu sun mikawa sojoji. Yace

dan haka Allah ba zai yafe wannan laifi

da suka yi ba.Ya gargadi cewa sauran masu hada kai

da sojoji suma haka karshensu zai zama

idan basu tubaba.

No comments:

Post a Comment