**ASSALAMU ALAIKUM WA RAHMATULLAH!**
Barka da zuwa shafinmu na Blogspot. Sunana **Abba Muhd Aji (A.M.J)** daga **Moduganari, Maiduguri – Najeriya**.
An ƙirƙiri wannan blog ne domin **koyar da harshen Kanuri** tare da **fassararsa zuwa Hausa da Turanci**, domin sauƙaƙa fahimta ga kowa da kowa – musamman matasa da masu sha’awar yarenmu.
Za mu raba bayani akan:
- Kalmar Kanuri da ma’anarta
- Koyar da jumloli da darussa masu amfani
- Fassarar bidiyo ko zantuka zuwa Hausa/Turanci
- Harsuna, al’adu, da labarai masu ilmantarwa
Idan ka ga wannan shafi yana da amfani, **don Allah ka tura (sharing) shi zuwa ga yan'uwa**, domin kowa ya amfana da harshenmu da al’adunmu.
**Nagode ƙwarai da kasancewa tare da mu.**
*— Abba Muhd Aji (A.M.J)*
No comments:
Post a Comment