KALMOMI DA JUMLOLI NA YAU DA KULLUM A HARSHEN KANURI
Abba aji TV
June 17, 2025
Mai karatu kafun mu fara karatu ya kamata kasan wannan , Yaren Kanuri yana daga cikin manyan harsuna masu tarihi a Najeriya da kuma yankin A...


Sunana Abba Muhammad Aji, wanda aka fi sani da Abba Aji TV daga Maiduguri. Ina koyar da harshen Kanuri, Hausa da Turanci a cikin sauƙi da kwazo, tare da fassarar bidiyo da labarai masu ilmantarwa domin al’umma.
📧 Tuntuɓe ni