Subscribe Us

Breaking

Monday, June 16, 2025

Kanuri English and hausa Vocabulary about Everyone

 Bayani Akan Kalmar "Nduso" (Everyone) a harshen kanuri da hausa 


"Nduso" (Everyone) kalma ce ta kanuri da ake amfani da ita don nufin kowa ko dukkan mutane. Ita ce singular indefinite pronoun wato ana amfani da ita tamkar mutum ɗaya ce, amma tana nufin mutane da yawa gaba ɗaya.







Ma’anarta a Hausa:


Kowa


Dukkan mutane



Siffar Nahawu:


Kodayake "Nduso" (everyone) tana nufin mutane da yawa, ana amfani da ita da fa’ida ta mutum ɗaya a nahawun Ingilishi.

Misali:

✅ Everyone is here. 

❌ Everyone are here.



Jumloli Masu Amfani da

 “Nduso" (Everyone)


Jumlaa fayidatǝye kǝla "Nduso" (Everyone) nen


English : Everyone is welcome to the party.

Kanuri:  Nduso wa wushe nye na kǝnshenzǝro.

Hausa :  Kowa ana maraba da zuwa bikin.



2. English: Everyone knows the truth, but no one wants to say it.

    Kanuri: Nduso jire nozǝna amma nduma sha njirtǝ sǝra-nyi.

    Hausa:  Kowa ya san gaskiya, amma babu wanda ke son faɗin ta.



3.English: Everyone makes mistakes sometimes.

 Kanuri:  Nduso taltǝ sǝdin Yim laan .

 Hausa:   Kowa yana iya yin kuskure wani lokaci.



English: Everyone was looking at him when he entered.

Kanuri: Nduso sha suruna sa gaana dǝ

Hausa : Kowa yana kallonsa lokacin da ya shigo.



6.english:  Does everyone understand the instructions?

   Kanuri:  Nduso amari da asuzǝna wa?

    Hausa:   Shin kowa ya fahimci umarnin?



7.english:  Everyone laughed at him.

  Kanuri:  Nduso shiro kasudu gozuwuna

  Hausa:   Kowa ya yi masa dariya.



English: Everyone should respect each other.

Kanuri: Nduso kamanzǝro nǝmkam cinama ngǝla wu.

Hausa: Kowa ya kamata ya mutunta juna.



10.English:  Everyone wants to be happy.

Kanuri:  Nduso karuwu kǝjiyaro waltǝ sǝrana.

Hausa:  Kowa na son kasancewa cikin farin ciki.




No comments:

Post a Comment